An soke zaben tun gabanin a ayyana wanda ya samu nasara.
A ranar 13 ga watan Febrairun da muke ciki ne, dan Majalisar Dokokin Amurka, Scott Perry, ya zargi USAID da daukar nauyin kungiyoyin ‘yan ta’adda, ciki harda Boko Haram.
Matsalar rashin tsaro na ci gaba da tayar da hankulan jama'a a Arewacin Najeriya, duk da yake kwanan nan jami'an tsaro na cewa suna samun galaba ga yaki da 'yan ta'adda
Babban Hafsan Sojin Najeriya, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya ce dakarun sojin kasar sun dukufa wajen farautar fitaccen shugaban ‘yan bindigar nan Bello Turji kuma bada jimawa ba zasu gama da shi.
A ci gaba da kokarin samo kudin shiga, hukumomin Najeriya sun yanke shawarar karbar haraji a ATM, a yayin da ake dada korafi kan matsin rayuwa
Majalisar Dattawa ta dauki haramar yin bincike kan zargin da dan Majalisar Dokokin Amurka, Scott Perry, ya yi cewa Hukumar Gwamnatin Amurka mai Tallafa wa Kasashen Duniya, USAID, ita ce ta rika tallafa wa Kungiyar Boko Haram a Najeriya.
A cewar mujallar Forbes, dukiyar Dangote ta kusan ninka sau biyu, inda ta kai dala biliyan $23.9, wanda ya sanya shi a matsayi na 86 cikin jerin attajiran duniya.
Karin cajin cirar kudi na ATM da Gwamnatin tarayya ta aiwatar, wanda a baya yake a matsayin ₦35, yanzu zai koma ₦200 har zuwa ₦500, ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin ƴan kasar
Babban kamfanin fasahar sadarwar nan na duniya, Microsoft ya bayyana aniyar zzuba jarin dala miliyan guda domin horas da ‘yan Najeriya miliyan daya akan sarrafa kirkirarriyar basira nan da shekaru 2 masu zuwa.
Domin Kari
No media source currently available