An fara ambata Ogunjimi mai shekaru 57, a matsayin wanda zai maye gurbin madehin a watan Disamban da ya gabata.
An fara gudanar da bincike game da afkuwar lamarin sannan an gano tabarya da aka aikata laifin da ita domin gabatarwa a matsayin shaida.
Alkaluman baya bayan nan da TCN din ya fitar sun bayyana cewa matakin da kasar ta kai a bana shine mafi girma a cikin shekaru 4 da suka gabata.
Shugaban Saliyo wanda ke ziyarar kashin kai a Najeriya ya isa fadar shugaban kasar ne da misalin 12 rana domin yin jinjina ga shugaban kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma (ECOWAS).
Jami'an sashen ayyukan musamman na hukumar sun rika bin diddigin Ogbonnaya biyo bayan nemansa ruwa a jallo da hukumar 'yan sandan duniya INTERPOL ke yi da kuma bayanan sirrin da hukumar leken asirin Koriya ta Kudu ta samar a kansa
Haka shima, Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Legas, Mojeed Fatai, ya sauka daga kan kujerarsa.
Ministan lantarki, Adebayo Adelabu, yace za a daga likkafar kwastomomin da ke kan kananan tsarin biyan kudin wuta zuwa tsarin A.
Rufewar na zuwa ne makonni 2 bayan da aka sake budeta sakamakon rufewar watanni 11 da aka yi domin gudanar da gyare-gyare.
Sarkin Musulmin yace za a fara azumin watan Ramadana a Najeriya a gobe Asabar.
Tinubu ya rattaba hannun ne a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja a yau Juma’a.
Tuni Akpabio ya musanta wannan zargi ta bakin mashawarcinsa akan harkokin yada labarai, Kenny Okulogbo.
A wani hukuncin da ta yanke yau Juma’a, kotun kolin ta hana babban bankin Najeriya (CBN) da babban akanta na tarayya da sauran hukumomin gwamnati sakin kudade ga gwamnatin jihar Ribas.
Domin Kari
No media source currently available