A yau Litinin Shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin Shugaban Saliyo, Julius Maada Bio a fadarsa da ke Abuja.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasar, Femi Gbajabiamila ne ya tarbi Shugaba Bio.
Shugaban Saliyo wanda ke ziyarar kashin kai a Najeriya ya isa fadar shugaban kasar ne da misalin 12 rana domin yin jinjina ga shugaban kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma (ECOWAS).
Dandalin Mu Tattauna