washington dc —
Shugabn Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kudirin kasafin 2025 na naira tiriliyan 54.99 zuwa doka.
Tinubu ya rattaba hannun ne a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja a yau Juma’a.
An kara adadin kudin dake cikin kudirin da Shugaba Tinubu ya gabatar kuma rattaba hannu ya gudana ne a wani kwarya-kwaryan biki daya gudana a ofishinsa.
Dandalin Mu Tattauna