Haka shima, Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Legas, Mojeed Fatai, ya sauka daga kan kujerarsa.
Ministan lantarki, Adebayo Adelabu, yace za a daga likkafar kwastomomin da ke kan kananan tsarin biyan kudin wuta zuwa tsarin A.
Rufewar na zuwa ne makonni 2 bayan da aka sake budeta sakamakon rufewar watanni 11 da aka yi domin gudanar da gyare-gyare.
Sarkin Musulmin yace za a fara azumin watan Ramadana a Najeriya a gobe Asabar.
Tinubu ya rattaba hannun ne a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja a yau Juma’a.
Tuni Akpabio ya musanta wannan zargi ta bakin mashawarcinsa akan harkokin yada labarai, Kenny Okulogbo.
A wani hukuncin da ta yanke yau Juma’a, kotun kolin ta hana babban bankin Najeriya (CBN) da babban akanta na tarayya da sauran hukumomin gwamnati sakin kudade ga gwamnatin jihar Ribas.
Sarkin Musulmi Abubakar ya yi wannan kira ne a cikin wata sanarwa da Sakatare-Janar na NSCIA, Farfesa Is-haq Oloyede, ya sanyawa hannu a ranar Alhamis.
Wata babbar kotun Abuja ta bada belin tsohon babban sakataren hukumar inshorar lafiya ta Najeriya (NHIA), Farfesa Usman Yusuf, wanda ke fuskantar tuhume-tuhumen aikata almundahana.
Matakin bada tallafi ga iyalin Fulanin da ‘yan fashin daji suka raba da shanunsu a Najeriya na daya daga hanyoyin dawo da zaman lafiya a wasu jihohin Arewacin kasar
A wani mataki na nuna goyon baya, masoyansa sun taru a kofar shiga ginin majalisar, sun rera wakoki da jinjina ga dan majalisar mai wakiltar mazabar Agege a majalisar
Domin Kari