Ba kuma wani dalilin da friminista Gilbert Fossoun da majalisar Ministocin Gwamnatinsa suka bayar da yasa suka yi murabus tun daga ...
A kalla mutane 100 ne suka mutu jiya Alhamis a wani hadarin mota da ya hada da wata motar dakon mai a Najeriya.
Darektan cibiyar yaki da cutar kanjamau na Najeriya yace ‘yammata na fuskantar hadarin kamuwa da cutar kanjamau
Don haka ruwan sha mai lafiya da tsafta na neman ya gagari al’ummar dake zaune a yankin Zamfara da Sokoto dake makwabtaka da ita.
Shugaban kasar Masar Mohammed Morsi ya ce zai mutunta hukuncin
Hukumar tantance inganci abinci da magunguna ta Amurka ta amince da amfani da wata sabuwar na’urar gwada kwayar cutar kanjamau
Babban Magatakardar MDD Ban Ki-moon yace bunkasa hanyoyin kion lafiyar masu haihuwa ba karamin zuba jari bane a halin zaman rayuwar
Wannan mataki yana iya haddasa karon-batta a tsakanin bangaren shugaba Mohammed Morsi da sojojin da suka rushe majalisar
A lokacin da aka kai harin ne aka kashe fiyeda mutane ashirin, ciki har da wasu fitattun 'yan siyasa biyu.
An kashe wadansu ‘yan siyasa biyu a Najeriya jiya lahadi yayinda suke halartar jana’izar bai daya, ta wadanda aka kashe a wani hari
Abubuwan da zaki yi ko kuma kiyaye ta fuskar rayuwar yau da kullum
Mutane dari da hamsin ambaliyar ruwa ta kashe a kudancin kasar Rasha
Domin Kari