Hukumar tantance inganci abinci da magunguna ta Amurka ta amince da amfani da wata sabuwar na’urar gwada kwayar cutar kanjamau
Babban Magatakardar MDD Ban Ki-moon yace bunkasa hanyoyin kion lafiyar masu haihuwa ba karamin zuba jari bane a halin zaman rayuwar
Wannan mataki yana iya haddasa karon-batta a tsakanin bangaren shugaba Mohammed Morsi da sojojin da suka rushe majalisar
A lokacin da aka kai harin ne aka kashe fiyeda mutane ashirin, ciki har da wasu fitattun 'yan siyasa biyu.
An kashe wadansu ‘yan siyasa biyu a Najeriya jiya lahadi yayinda suke halartar jana’izar bai daya, ta wadanda aka kashe a wani hari
Abubuwan da zaki yi ko kuma kiyaye ta fuskar rayuwar yau da kullum
Mutane dari da hamsin ambaliyar ruwa ta kashe a kudancin kasar Rasha
Amma masana yanayi sun ce zuwa gobe litinin za a samu sauki yayin da wata iska mai sanyi daga Canada ta doso yankin tsakiyar Amurka
Yan tawaye a Sudan sun kashe wasu mutane a sakamakon wani kwantar bauna da suka yi
Kotun kolin ta ce Solomon Ewuga shi ne sanatan halal na CPC daga Nassarawa ta Arewa ba Yusuf Musa Nagogo dake rike da kujerar ba
Ana zaben farko a Libya, cikin shekaru sittin wanda ya kunshi jam'iyu da dama
Wata kotu a Najeriya ta tuhumi wadansu mutane biyu da laifin alaka da kungiyar ta’addanci ta al-Qaida
Domin Kari