Kasar Netherlands ta dakatar da tallafin dala miliyan shida da take ba Rwanda bisa zargin cewa, Rwanda na goyon bayan tada kayar baya
‘Yan sandan kasar Kenya sun ce an gano gawar jakadiyar kasar Venezuela ta wucin gadi a kasar Kenya a gidanta dake birnin Nairobi
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa, ta kara damara domin ganin ta magance yadawa kananan yara cutar kanjamau
Shaidu sun ce a bayan kulla kashe Mandela, Mike Du Toit ya kuma kulla makarkashiyar korar bakaken fata daga Afirka ta Kudu zuwa kasashe makwabta
A bayan makarkashiyar kashe Mandela, an ce Mike Du Toit ya kuma kulla makarkashiyar korar bakaken fata daga Afirka ta Kudu zuwa makwabta
Wamni dan kasar Sudan ya nemi mafakar siyasa wajen wasanin Olympics
Shugaban rikon kwaryar Mali ya koa gida daga jinyar daya je bayan an nankada mishi duka.
Jam’iya mai mulki a kasar Ghana ta sanar da sunan sabon shugaban kasar John Mahama a matsayin dan takararta a zaben shugaban kasar da z
Amurka da kuduri aniyar yaki da cutar kanjamau
Kamfanin kiwon lafiya a Afirka Philips Healhcare ya kaddamar da wani shirin kula da mata masu juna biyu da jarirai a Najeriya
Dubban mutane suna ci gaba da halartar taron kasa da kasa akan kanjamau,
Kungiyar rajin kare hakkin dan adam ta Human Rights Watch ta ce tsoffi
Domin Kari