Mahalarta taron koli kan shawo kan mace macen kananan yara sun lashi takobin hada hannu domin cimma wannan burin.
Shekarun Oscar na haihuwa 25, ana yi masa lakanin “reza maikaifin gudu” .
‘Yan Nigeria mazauna yankin Niger Delta sune suka fi cutuwa, don haka suka gabatar da kukansu ga wakilansu a majalisar dokoki.
Jami'ai sun ce an kashe masu aikin ginin Babban Masallacin Jumma'a na maiduguri ne a cikin gidansu a Unguwar Bolori
‘Yan sandan Kenya sun ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan wasu
Wasu mahara sun kai hari majami'u guda biyu a Kenya
Miliyoyi yan kasar Mexico suna zaben shugaban kasa
Tsohon magatakardan Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan, yayi magana ne ga wakilan kwamitin sulhu na a Geneva.
An rantsar da Mohammed Morsi a matsayin shugaban Masar, hakan ya bude sabon babi a tarihin kasar wacce ta zabi farar hula na farko
A bayan wani hadarin ruwan sama mai tsanani tare da iska mai karfi a Washington DC da sauran yankunan gabashin Amurka
Hukumar kimiyya da ilmi da al’adun gargajiya UNESCO ta saka Timbuktu cikin jerin wuraren mai dumbin tarihi dake cikin hadiri.
'Yan sandan Kenya suka ce an sace ma'aikatan agajin 'yan kasashen waje a makeken sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab
Domin Kari