Babban jami’ain kiwon lafiya na jihar Bauchi yace kananan hukumomi maitan daga cikin 774 na Najeriya suna fuskantar cutar polio
Sakatariyar harkokin wajen Amirka tayi kira ga kasashen Sudan da Sudan ta kudu da su magance matsalolinsu
Mtum day ya mutu a sakamakon tashin bam, yau juma'a a kasar Kenya
Sakatariyar ma’aikatar harkokin wajen Amurka Hillary Clinton zata je Uganda domin tattaunawa da shugaban kasar Yoweri Museveni
Sakatariyar harkokin wajen Amurka Hillary Clinton, ta aike da sakon fatar alheri ga dukkan al'ummar Nijar tare da jinjina musu.
Kauyuka goma sha tara dake babban birnin tarayyar Najeriya sun kai karar gwamnati suna nema a dakatar da shirin rusa masu gidajensu
Hillary Clinton ta ziyarci Afirka a wannan satin a daidai lokacin da ka
Kungiyar ECOWAS ta sabunta alkwari tura sojoji zuwa Mali
Wani darektan majalisan dinkin duniya yace matasa dubu dari bakwai ne suke dauke da kwayar cutar kanjamau a Najeriya.
Tsoffin shugabannin biyu sun zauna suka yi shawara kan hanyoyin da suka fi dacewa na kawo karshen tashe-tashen hankula da zub da jini
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta ce sakatariya Clinton zata gana gobe laraba da sabon shugaban Senegal Macky Sal
Shugaban rikon na kasar Mali ya ce shugaba da firayim minista da ministocin gwamnatinsa, ba zasu tsaya takara a zaben da za a shirya ba
Domin Kari