Gwarzon yaki da mulkin wariyar Afrika ta kudu, Nelson Mandela ya cika shekaru 94 a duniya
Birnin tarayya Abuja ya sami tallafin yaki da zazzabin cizon sauro da gudummuwar Naira miliyan hamsin da uku daga Babban Bankin Duniya
Duk da cewa bana ba ta lashe kofin Premier League ba, Manchester United ta samu kambun Kungiyar Wasa Mafi Daraja A Duniya
Yanzu an fara daukar matakai na shawo kan kwarin a yankin da tuni yake fama da matsalar karancin abinci.
Wan nan al’amari ya auku ne cikin jiragen sama hudu daga Amsterdam zuwa Amurka.
Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya game da Somalia yace cin hanci da rashawa ya ratsa gwamnatin wucin gadin kasar
Abinda ya kamata ki yi ko kuma ki kiyaye da ya shafi muhalli
Wadansu dattijai ‘yan kasar Kenya sun bayyana a gaban wata kotun ingila suna neman diyyar akubar da sojojin Ingila suka gana musu
Dlamini-Zuma ta doke wanda ke kan kujerar, Jean Ping, a bayan an shafe zagaye hudu ana zabe a wurin taron kolin Kungiyar a Addis Ababa
Hukumar zabe tace Gwamna mai ci Adam Oshimole na jam'iyyar 'yan hamayya ya sami rinjaye gagaruma a zaben gwamna da aka yi Asabar.
Shugaban kungiyar Jean Ping yayi kira ga shugabanin kasashe dake nahiyar su dauki matakai na warware matsalolinsu da kansu.
Wakilan Majalisar tsaron KTA sun yi kashedin cewa masu kishin Islama sun kuduri aniyar kafa sabuwar tunga yta ayyukansu a yankin
Domin Kari