Wasu mahara sun kai hari majami'u guda biyu a Kenya
Miliyoyi yan kasar Mexico suna zaben shugaban kasa
Tsohon magatakardan Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan, yayi magana ne ga wakilan kwamitin sulhu na a Geneva.
An rantsar da Mohammed Morsi a matsayin shugaban Masar, hakan ya bude sabon babi a tarihin kasar wacce ta zabi farar hula na farko
A bayan wani hadarin ruwan sama mai tsanani tare da iska mai karfi a Washington DC da sauran yankunan gabashin Amurka
Hukumar kimiyya da ilmi da al’adun gargajiya UNESCO ta saka Timbuktu cikin jerin wuraren mai dumbin tarihi dake cikin hadiri.
'Yan sandan Kenya suka ce an sace ma'aikatan agajin 'yan kasashen waje a makeken sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab
An kiyasta cewar sabon rikici a tsakanin ‘yan tawayen Abzinawa da msu kishin Islama ya janyo asarar rayukan mutane akalla ashirin.
Rashin kasancewar kananan yara a gida lokacin rigakafin shan inna ke gurguntar da nasarar shirin
Shaidu a arewacin Mali sun ce an kashe akalla mutane 20 a jiya Laraba a wata gwabzawar da aka yi
Karkashin dokar, tilas Amurkawa su sayi inshorar kiwon lafiya nan da 2014, ko kuma su biya haraji.
A yanzu haka akwai rahoto dake nuna cewa mayakan kungiyar Islama suna tururuwa zuwa binrin na Gao.
Domin Kari