Cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce kasar nakan matsakaicin hatsarin yaduwar sabuwar kwayar cutar HMPV mai kama da mura.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara Muhammad Dalijan, ya tabbatar da hakan sai dai ya ba da tabbacin cewa suna sanya idanu a kan lamarin.
Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar SP Josephine Adeh ta ce an sami harin bam din ne da misalin karfe goma sha daya na safen ranar litinin.
Ya ce ya mika wa lauyoyinsa sunayen masu yada labaran karyar domin daukar matakin shari’a.
A wata takarda da ta fitar me dauke da sa hannun mataimakin daraktan ƙungiyar SERAP, Kolawole Oluwadre, kungiyar ta zargi bacewar wasu makudan kudade a kamfanin NNPCL da ya kai Naira Biliyan 825, da kuma Dalar Amurka Biliyan 2.5.
Cikin wadanda hukumar ta kama har da wani mai shirya fina-finai a masana’antar Nollywood da yayi karatu a Amurka, da kuma wata shahararriyar mata da ta kasance shugabar gugun masu sai da kwayoyi a birnin Ikko.
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya ba da sanarwar zai dauke wutar lantarki a wasu sassa na babban birnin tarayya Abuja, daga ranar 6 ga watan Janairu zuwa 20 ga wata na wannan shekara.
A wata sanarwa da ta fitar, Rundunar 'yan sandan Najeriya ta hannun kakakinta a jihar Kebbi, SP Nafi'u Abubakar, ta tabbatar da aukuwar lamarin.
Wasu daga cikin iyalan mamatan sun riga sun karbi hakkokinsu da sauran tallafi kamar yadda babban sufeton ‘yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya ba da umarni.
Bayan da wadanda suka dauke ta aiki suka jefa ta cikin nau’ukan cin zarafi daban-daban, da duka da takurawa, ta nemi agajin hukumomin Najeriya su taimaka mata ta dawo gida.
Kamar yadda ya yi ta aukuwa a lokutan baya, an sake yin wani mummunan gumurzu tsakanin 'yan bindiga da jama'ar gari a jihar Zamfara.
Domin Kari
No media source currently available