Hotunan dake nuna yadda aka gudanar da bukukuwan Ranar Ma'aikata ta a duk fädin duniya ranar 1, daga Watan Mayu.
Gangamin Ranar Ma'aikata A Kasashen Duniya

5
Ma'aikatan kasar Bangaladesh, a Dhaka, Bangladesh, Ranar 1 daga watan Mayu, 2017

6
'Yan kungiyar ma'aikatan Korea ta kudu da 'yan kasar sun yi zanga zanga akan tittuna babban birnin Seoul, ranar 1 daga watan Mayu na 2017.

7
Ranar Ma'aikata ta duniya a birnin Erfurt dake Jamus, Ranar 1 daga watan Mayu, na 2017.

8
Ma'aikata a babban birnin Kiev dake Ukraine, Ranar 1 daga watan Mayu na 2017.
Facebook Forum