Hotunan dake nuna yadda aka gudanar da bukukuwan Ranar Ma'aikata ta a duk fädin duniya ranar 1, daga Watan Mayu.
Gangamin Ranar Ma'aikata A Kasashen Duniya

9
Birnin Johannesburg na Africa ta Kudu, a ranar ma'aikata ta duniya 1 daga watan Mayu, 2017.

10
Ma'aikata a Jakarta ta kasar Indonesia, ranar 1, ga watan Mayu, na 2017.
Facebook Forum