Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.
Yadda Yara Ke Fama Da Yunwa a Diffa
Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.

1
Wani yaro dake fama da matsalar yunwa. Afirilu 18, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

2
Dr. Moustapha Saley, ya na ganawa da mahaifiyar yaron dake fama da matsalar yunwa a Diffa, Jamhuriyar Nijar

3
Wani yaro dake fama da matsalar yunwa. Afirilu 18, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

4

Facebook Forum