Hafsoshin sojin Amurka sun ce mayakan ISIS su 36 aka kashe bayan da aka sako wani bam mafi girma da ba na nukiliya ba, a kan wani kogo dake Afghanistan a ranar Alhamis.
Hotunan Bam Mafi Girma Da Ba Na Nukiliya Ba Da Amurka Ta Sako a Afganistan

1
Wani bam mafi girma da ba na nukiliya ba, da aka sako kan wani kogo dake Afghanistan ranar Alhamis, 13 ga watan Afrilu shekara 2017.

2
Babban hafsan sojin Amurka Janar John Nicholson, a lokacin wani taro a babban birnin Kabul dake Afghanistan, 13 ga watan Afrilu shekara 2017.

3
Dakarun Afghanistan a garin Pandola. Ranar Alhamis, 13 ga watan Afrilu shekara 2017.

4
Yankin d'Achin, a garin Jalalabad, bayan sakowar bam da Amurakawa suka yi a Afghanistan, 13 ga watan Afirilu shekara 2017.
Facebook Forum