Hukumomin kiwon lafiya a Jamhuriyar Nijar sun kaddamar da shirin yi wa yara kanana allurar rigakafin cutar sankarau a wani mataki na kauce wa yaduwar cutar wacce ta barke a wasu sassan Najeriya dake makwabtaka da kasar. 13 ga watan Afirilu shekarar 2017.
Hotunan Shirin Allurar Rigakafin Cutar Sankarau a Nijar

1
A na yi wa wani yaro allurar rigakafin cutar sankarau a birnin Yamai. Ranar Alhamis 13 ga watan Afrilu Shekarar 2017

2
A na yi wa wasu yara allurar rigakafin cutar sankarau a birnin Yamai. Ranar Alhamis 13 ga watan Afrilu Shekarar 2017

3
'Yan makaranta na jira a yi masu allurar rigakafin sankarau. Ranar 13 ga watan Afirilun 2017

4
Wasu jami'an kiwon lafiya masu yi wa yara allurar rigakafin cutar sankarau a Jamhuriyar Nijar. Ranar 13 ga watan Afirilu, 2017
Facebook Forum