Kasar Zimbabwe ta cika shekaru 37 da samun 'yancin kai daga mulkin mallaka a ranar Talata. An yi bikin ne a babban birnin Harare da kuma jihar Bulawayo da wasu jihohi da dama. Shugaba Robert Mugabe ya halarci wannan taro da aka yi a filin kollon kafa na kasar dake babban birnin Harere inda daruruwan mutane suka hallara.
Zimbabwe Ta Yi Biki Cika Shekaru 37 Da Samun 'Yancin Kai
1
Jerin tutocin kasar Zimbabwe a lokacin bikin cikar kasar shekaru 37 da samun 'yancin kai a Harare
2
Shugaba Robert Mugabe a lokacin da yake kunna fitila a bikin cikar kasar shekaru 37 da samun 'yancin kai
3
Shugaba Robert Mugabe a cikin mota a lokacin da yake halartar bikin cika shekaru 37 da samun 'yancin kan kasar Zimbabwe
4
Shugaba Robert Mugabe a cikin mota a lokacin da yake halartar bikin cika shekaru 37 da samun 'yancin kan kasar Zimbabwe
Facebook Forum