Bayan harin bam da ya hallaka mutane 44 a wata coci dake jihar Tanta dake Misra a ranar Lahadi Shugaban kasar Masar Abdel Fattah Al-sisi ya ayyana dokar ta baci ta watani uku a duk fädin kasar biyo bayan harin da aka kaiwa Majami'un mabiya addinin Krista.
Hotunan Harin Bam Da Aka Kai A Wasu Mijami'u Dake Kasar Misra

1
Wani na numa bakin ciki bayan harin bam da ya hallaka mutane 44 a wata Mijami'a dake Misra, Ranar Lahadi 09 ga watan Afrilu shekarar 2017.

2
Hotunan harin bam da aka kai a wata coci dake kasar Misra, Ranar Lahadi 09 ga watan Afrilu shekarar 2017.

3
Hotunan harin bam da aka kai a wata coci dake a kasar Misra, Ranar Lahadi 09 Afrilu 2017.

4
Hotunan harin bam da aka kai a wata coci dake kasar Misra, Ranar Lahadi 09 ga watan Afrilu shekarar 2017.
Facebook Forum