Rahotanni daga yankin Damagaram dake Jamhuriyar Nijar na cewa an fara samun kayan abinci musamman ma na hatsi a farashi mai rahusa bayan da gwamnati ta fara wani shirin sayarwa da talakawan kasar abinci.
Gwamnati Ta Karya Farashin Kayan Abinci a Yankin Damagaram

1
Daya daga cikin matan Damagaram da suka amfana da wanan shirin

2
Wanmi mazaunin Damagaram da shi ma ya ci gajiyar shirin samar da abinci ga talakawa

3
A nan ana auna kayan abinci ne ga mabukata a farashi ma rahusa a Damagaram

4
Yadda mutane ke layi domin sayen kayan abinci a Damagaram bayan da gwamnati ta karya farashin kayan hatsi ga talakawa