Yayinda da rundunar sojojin hadin gwuiwar kasashen dake fafatawa da Boko Haram ke cigaba da kakkabe 'yan ta'addan a kan iyakokin Nijar da Najeriya, har zuwa Tafkin Chadi, an bude cibiyar horas da 'yan Boko Haram da suka mika kai tun watan Disamban bara a Diffa. A wannan cibiyar ce wakilin Muryar Amurka a Nijar Nicolas Pinault ya gamu da wasu 'yan Boko Haram da suka tuba
Hotunan 'Yan Boko Haram da Suka Tuba a Nijar
Yayinda da rundunar sojojin hadin gwuiwar kasashen dake fafatawa da Boko Haram ke cigaba da kakkabe 'yan ta'addan a kan iyakokin Nijar da Najeriya, har zuwa Tafkin Chadi, an bude cibiyar horas da 'yan Boko Haram da suka mika kai tun watan Disamban bara a Diffa. A wannan cibiyar ce wakilin Muryar Amurka a Nijar Nicolas Pinault ya gamu da wasu 'yan Boko Haram da suka tuba

1
Mayakan Boko Haram da suka tuba a cibiyar da ake horas dasu a Diffa, Nijar, ranar 17 ga watan Afirilu, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

2
Wurin da ake kulawa da 'yan Boko Haram a Diffa, Nijar, ranar 17 ga watan Afirilu, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

3
Wasu mayakan Boko Haram a Diffa, Nijar, ranar 17 ga watan Afirilu, 2017 (VOA/Nicolas Pinault)

4
Wasu mayakan Boko Haram da suka tuba a cikin gidan da suke a Diffa, Nijar, ranar 17 ga watan Afirilu 2017 (VOA/Nicolas Pinault)
Facebook Forum