Hotunan dake nuna yadda aka gudanar da bukukuwan Ranar Ma'aikata ta a duk fädin duniya ranar 1, daga Watan Mayu.
Gangamin Ranar Ma'aikata A Kasashen Duniya

1
Babban Birnin Moscow ta kasar Rasha, ranar 1 ga watan Mayu, na 2017.

2
Birnin Manila ta kasar Philippines, Ranar 1 data watan Mayu 2017.

3
Ma'aikata a babban birnin Baghdad, ranar 1 daga watan Mayu, Shekarar 2017.

4
'Yan sanda sun kama wasu daga cikin masu zanga zanga a bikin ranar Ma'aikata ta duniya a babban birnin Istambul, Ranar 1 daga watan Mayu 2017.
Facebook Forum