Dakarun Amurka sun kai hari da makamai masu linzami a kan Syria da sanyin safiyar yau Juma'a a wani mataki na martani kan harin makami mai guba da aka dora laifi akan dakarun Syria da kai wa a kan fararen hula dake Lardin Idlib, inda aka yi asarar rayuka da dama ciki har da kananan yara.
Amurka Ta Kai Hari a Syria

1
Shugaba Donald Trump ya na jawabi ga Amurkawa akan harin da aka kai Syria. Afrilu 7, 2017

2
Jirgin sojin ruwan Amurka dake tekun Meditareniya mai suna USS Ross (DDG 71), wanda da shi Amurka ta kai wa Syria hari. Afrilu 7, 2017

3
Lokacin da Jirgin sojin ruwan Amurka dake tekun Meditareniya mai suna USS Ross (DDG 71) ya harba makamai masu linzami . Afrilu 7, 2017

4