Hotunan magoya bayan Ali Ndume sun yi zanga zanga a Abuja, Afrilu 04, 2017
Hotunan Zanga zangar Neman a Mayar Da Ndume Majalisa
Mutane da dama ne suka yi tattaki zuwa Majalisar Dattawan Najeriya domin gabatar da korafinsu na cewa a mayar da Sanata Ali Ndume wanda majalisar ta dakatar a makon da ya gabata, bayan da majalisar ta zarge shi da cewa ya kunyata ta a idon duniya bisa wani jawabi da ya yi a gabanta.

1
Wasu masu goyon bayan Ali Ndume a lokacin zanga zangar da suka yi sun yi na kiran a mayar da shi majalisa a Abuja, Afrilu 04, 2017

2
Wasu masu goyon bayan Ali Ndume a lokacin zanga zangar da suka yi sun yi a Abuja, Afrilu 04, 2017

3
'Yan sanda cikin shirin ko ta kwana yayin zanga zangar Afrilu 04, 2017

4
Wasu Masu Goyon Bayan Ali Ndume a Lokacin Zanga Zangar da Suka Yi Sun Yi a Abuja, Afrilu 04, 2017
Facebook Forum