Hotunan Ranar da Britaniya Ta Mika Takardar Fice wa Daga Kungiyar Tarayyar Turai Ta EU.
Hotunan Ranar Da Britaniya Ta Mika Takardar Fice wa Daga Kungiyar Tarayyar Turai Ta EU

1
Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai ta EU Donald Tusk Ranar Laraba 29, Maris 2017.

2
Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai ta EU Donald Tusk ya na karbar takardar Firai minista Theresa May ta Britaniya ta fice wa daga Tarayyar Turai daga hannun wakilin Britaniya na dindindin a kungiyar, Tim Barrow a birnin Brussels. Ranar Laraba 29, Maris 2017

3
Wasu masu zanga zanga a kofar wata majalisa a tsakiyar London dake nuna rashin amincewarsu da wanan tsari. Ranar Laraba 29, Maris 2017.

4
Wasikar nuna rabuwar kasar Ingila da kungiyar Tarayyar Turai. Ranar Laraba 29, Maris 2017.
Facebook Forum