Hukumomin kasar Rasha sun bada bayanin cewa wani bam ya tashi ya kashe mutane akalla 10, ya raunata wasu 50 a tashar jiragen kasa mafi girma a yankin. Litinin 04, April 2017.
Wani Bam Ya Tashi A Tashar Jiragen Kasa Ta Birnin St. Petersburg

1

2

3

4
Facebook Forum