Dakarun Amurka sun kai hari da makamai masu linzami a kan Syria da sanyin safiyar yau Juma'a a wani mataki na martani kan harin makami mai guba da aka dora laifi akan dakarun Syria da kai wa a kan fararen hula dake Lardin Idlib, inda aka yi asarar rayuka da dama ciki har da kananan yara.
Amurka Ta Kai Hari a Syria

5
Lokacin da Jirgin sojin ruwan Amurka dake tekun Meditareniya mai suna USS Ross (DDG 71) ya harba makamai masu linzami . Afrilu 7, 2017

6
Taswirar sansanin sojin Syria da Amurka ta kai wa hari. Afrilu 7, 2017

7
Tutar kasar Syria akan wani dutse dake kusan babban birnin Damascus. Afrilu 7, 2017

8
Wasu mutane na kokarin ketara wani titi a birnin Damascus dake Syria inda a gefe za a iya ganin hoton shugaba Bashar al Assad. April 7, 2017.