Mutane da dama ne suka rasa rayukansu a yankin Idlib na Syria ciki har da yara da kananan mata sanadiyar hari da aka kai da iska mai dauke da gubar gas.
Hotunan Harin Da Aka Kai Na Iska Mai Guba a Yankin Idlib Na Kasar Syria

1
Wani mutum ya na daukan samfurin mataccen tsuntsu da ake tunanin iskar gas ce ta kashe shi a Idlib a Syria.

2
Wani jami'in tsaron farar hula da ake kara wa iska bayan harin iskar gas da aka kai a Idlib na Syria

3
Wani yankin da hare-haren sama ya shafa a Idlib na Syria

4
'Yan Syria suna jana'izar wadanda suka rasu sanadiyar harin iskar gas da aka kai a Idlib na Syria
Facebook Forum