Wani hari da ake alakanta wa da ayyukan ta'addanci da aka kai a ciki da wajen farfajiyar Majalisar Dokokin Birtaniya a jiya Laraba, ya yi sanadin mutuwar mutum uku ciki har da dan sanda guda, kana wasu da dama sun jikkata. Rana: 22 Maris 2017.
Wani Mahari Ya Kai Harin Ta'addanci a Majalisar Dokokin Birtaniya

1
Yayin da 'yan sanda da masu taimakon farko suke lura da wadanda suka jikkata a harin da aka kai a a London. Rana: 22 Maris 2017

2
Wani dan sandan Birtaniya yana killace yankin da aka kai harin London. Rana: 22 Maris 2017

3
Wasu fararen hula suna kokarin taimaka wa wani da ya jikkata a harin da aka kai London. Rana: 22 Maris 2017

4
Jirgi mai saukar ungulu ya na shawagi a yankin da aka kai harin na London. Rana: 22 Maris 2017
Facebook Forum