Bayan harin bam da ya hallaka mutane 44 a wata coci dake jihar Tanta dake Misra a ranar Lahadi Shugaban kasar Masar Abdel Fattah Al-sisi ya ayyana dokar ta baci ta watani uku a duk fädin kasar biyo bayan harin da aka kaiwa Majami'un mabiya addinin Krista.
Hotunan Harin Bam Da Aka Kai A Wasu Mijami'u Dake Kasar Misra

5
Hotunan harin bam da aka kai a wata coci dake kasar Misra, Ranar Lahadi 09 ga watan Afrilu shekarar 2017.

6
Emil Edward Salib daya daga cikin wadanda suka jikata bayan harin bam da aka kai a wata coci dake kasar Misra, Ranar Lahadi 09 ga watan Afrilu shekarar 2017.

7
Hotunan harin bam da aka kai a wata coci dake kasar Misra, Ranar Lahadi 09 ga watan Afrilu shekarar 2017.

8
Hotunan harin bam da aka kai a wata coci dake kasar Misra, Ranar Lahadi 09 ga watan Afrilu shekarar 2017.
Facebook Forum