A ranar Litinin ne dubban daliban Jami'ar Abdoul Moumouni Dioffo ta Yamai suka fito domin nuna rashin amincewarsu da yadda gwamnatin shugaba Mahamadou Issoufou ke tafiyar da ragamar mulki inda suka yi wata zanga zanga da ta yi sanadin mutuwar wani dalibi.
Dubban Daliban Jami'ar Abdoul Moumouni Dioffo Sun Yi Zanga-Zanga a Nijar

5
Wasu dalibai da suka datse titi a lokacin zanga zangar da suka yi a Yamai. Ranar Litini 10 ga watan Afrilu shekarar 2017.

6
Wata mota da aka tuntsurar a lokacin da dalibai ke zanga zanga a Yamai. Ranar Litinin 10 ga watan Afirilu shekar 2017.

7
Ministan Harkokin Gidan Nijar Malam Bazoum Mohamed

8
Jami'an tsaro a birnin Yamai suna shirin datse tawagar dalibai dake zanga zanga a lokacin. Ranar Litinin 10 ga watan Afrilu shekarar 2017.