Carter, wanda ya mutu a ranar 29 ga watan Disamban da ya gabata yana da shekaru 100, ya shafe wa'adi daya ne a kan mulki daga 1977 zuwa 1981 sannan ya sha yabo a kan ayyukan jin kan daya runguma bayan shan kaye a zaben shugaban kasa, abin da ya janyo aka bashi lambar girmamawar Nobel a 2002.
Idan aka zartar da hukuncin, kowane daga cikin Ogunlaja da Daramola zai shafe shekaru 20 a gidan kaso ba tare da damar samun afuwa ba.
Fiye da mutane 30,000 ciki har da fitattun jaruman Hollywood, ne suka fice daga gidajensu yayin da wata gobarar daji ta mamaye yankuna da dama a gabar tekun Los Angeles a cikin dare inda.
Trump ya sake jaddada bukatar kawo karshen rikicin Isira'ila da Hamas
Shugaba Jimmy Carter ya mutu a ranar 29 ga watan Disamban da ya gabata yana da shekaru 100.
An fitar da gargadi a kan yanayin hunturu a biranen Washington DC, Maryland, Virginia da West Virginia inda hadarin hunturun na farko a 2025 ya zubar da dusar kankarar da tudun ta ya kai inci 10 a wasu garuruwan.
Hukumomin tsaro sun kasance cikin shirin ko ta kwana, inda suka giggitta shingen karfe a kewayen ginin majalisar.
Johnson ya samu kuri’u 218 yayin da 215 suka nuna adawa.
Matsayar da aka gabatar a ranar Talata, za ta sasanta karar da ta shafi zargin cewa kamfanin na Apple ya saita na’urar ta Siri da gangan domin ta rika nadar tattaunawar mutane ta hanyar wayoyin salula na iPhone, da sauran na'urorin da aka sanya musu ita tsawon fiye da shekaru goma.
Shugaban da mai dakinsa Jill za su taya iyalai da al’ummar garin da al’amarin ya shafa alhinin harin da aka kai ranar 1 ga watan Janairun da muke ciki tare da ganawa da jami’an da suke wurin,
Domin Kari
No media source currently available