Bayan makonni biyar da aka sace dalibai mata kusan su dari uku daga makarantar 'yan mata dake Chibok cikin jihar Borno, daya daga cikin iyayen daliban dake da 'ya'ya biyu ya samu bugun zuciya ya rasu.
Yayin da ake kokarin ceto 'yan matan makarantar Chibok da 'yan kungiyar Boko Haram ke rike dasu yau fiye da wata guda hukumar bada agajin gaggawa ko NEMA a takaice ta kai tallafin kayan abinci garin na Chibok
Gwamnatin Najeriya tace tana samun karbuwa a kasashen duniya duk da rikicin da Boko Haram ke haddasawa a kasar
Duk da yin watsi da dattawan jihar Borno suka yi da kwamitin da gwamnatin tarayya ta kafa akan daliban Chibok da aka sace, yanzu kwamitin din ya kai ziyara jihar ta Borno.
Taron Faransa wani sabon salo ne da turawan mulkin mallaka ke kokarin amfani dashi wajen ganin cewa sun rage katsalandan da suke yiwa kasashen da sukayiwa mulkin mallaka.
Senata Zanna ya bayyana fatar zuwan kasashen waje kan kokarin kubutarda 'yan mata 'yan makaranta zai kawo karshen rikicin.
Shugaba Goodluck Jonathan na Najeriya ya soke shirin zuwa garin Chibok.
Anyi Gangamin Adua a Abuja,domin tunawa da zagayowar wata daya tunda aka sace Mata ‘yan makarantan sakandare na Chibok.Gwamnatin Najeriya tace bazatayi musayan fiye da ‘yan makarantar mata da aka sace ba da ‘yan Boko Haram da ake tsare dasu ba.
Kungiyar mafarauta tana bukatar gwamnati ta janye sojoji daga dajin Sambisa kana su shiga su kakkabe 'yan kungiyar Boko Haram dake rike da 'yan matan Chibok.
An yi kira ga 'yan boko haram dasu sako 'yan matan da suke garkuwa dasu.
Domin Kari