Anyi Gangamin Adua a Abuja,domin tunawa da zagayowar wata daya tunda aka sace Mata ‘yan makarantan sakandare na Chibok.Gwamnatin Najeriya tace bazatayi musayan fiye da ‘yan makarantar mata da aka sace ba da ‘yan Boko Haram da ake tsare dasu ba.
Anyi Gangamin Adua wa ‘Yan Makarantar Chibok da Aka Sace, 15 ga Mayu 2014

1
Mutane sun yi Adua rike da kyandir a Abuja lokacin gangamin Adua da kuma kira da a sako ‘yan makaranta mata da aka sace a kauyen Chibok 15, ga Mayu 2014.

2

3