Kwamiti na musamman da Janaral Abdulsalami ke jagoranta yana sa ido ne akan kawar da duk wata dabarar kawo fitina.
Jami'an tsaro sun dukufa akan wayarda kawunan mutane dangane da matakan da yakamata su dauka idan bom ya fashe.
Mutane uku ne suka mutu sanadiyar bom din da ya tashi kusa da wurin da shugaba Jonathan yayi gangamin zabe.
Hedkwatar rundunar sojojin Najeriya ta sanar da samun nasarar dakile wani sabon yunkurin da Boko Haram tayi na cafke birnin Maiduguri.
Daga jiya har Talata mai zuwa hukumar yansandan Gombe ta hana hawan babura biyo bayan tashin bama-bamai
Gabanin sanya hannu akan yarjejeniyar da matsan suka cimma sai da aka yi masu lakcan wayar da kawunansu.
Hedkwatar din rundunar sojojin Najeriya ta sanar da samun nasarar dakile wani sabon yunkurin da Boko Haram tayi na cafke birnin Maiduguri.
‘Yan kungiyar Boko Haram, sun sake wani sabon yunkuri na shiga Maiduguri, babban birnin jihar Borno, ta bangaren kudu, amma sun gamu da tirjiya daga Sojojin Najeriya.
Mayakan Boko Haram na cigaba da kai hare-hare akan kauyuka dake Jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, inda suke karkashe mutane, da sace-sace kuma babu wani soja da aka girke a wannan yanki domin kiyaye lafiyar fararen hula, a cewar mazauna Larabannan. Hoto kai 27 ga watan Janairu, 2015.
Domin Kari