Ziyarar da shugaba Jonathan yakai a wasu yankunan da aka kwato daga hannun yan boko haram ya bar baya da kura.
Tun kafin 'yan Boko Haram su sace 'yan matan Chibok suka kai hari a makarantar gwamnantin tarayya dake Buni Yadi dake jihar Yobe inda suka yiwa dalibai 59 kisan gilla.
Kusan kwana goma ke nan da rundunar sojin Najeriya tayi ikirarin kwato garuruwan dake hannun 'yan Boko Haram a jihar Borno.
A wani abun da ba'a yi zato ba shugaban Najeriya ya kai ziyara garin Mubin a jihar Adamawa
Wadansu rahotanni daga karamar Hukumar Biu a kudancin Jihar Borno na nuni da cewa kimanin mutane 20 ne su ka rasa rayukan su, sakamakon harin kunar bakin wake da wani ya kai.
Wadansu boma-bomai biyu sun tashi a Titin Bauci da ke garin Jos, babban birnin Jihar Filato har mutane 13 suka rasa rayukansu.
Shugaba Goodluck Jonathan ya ziyarci garin Baga dake jihar Borno, don yabawa dakarun Najeriya da suka kwato yankunan da a da suke hannun ‘yan Boko Haram. Shugaban dai ya fadi cewa yakin da sojojin ke yi yanzu haka don murkushe ‘yan boko haram a jihohin Borno, Yobe, da Adamawa na tafiya yadda ya kamata wajen samun nasara.
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya kaiwa Yola da Mubi ziyara haka kwatsam ba zato, ba tsammani
Rundunar sojojin Najeriya sun fidda wani majigin bidiyon da ke nuna yadda suke ratattakar ‘yan kugiyar boko haram da bama-bamai ta sama a arewa maso gabashin kasar da nufin cika kudurin murkushe ‘yan ta’addar. Bidiyon da muryar Amuryar ta samu daga tashar talbijin ta Channels ya nuna yadda mutanen y
Yayin da wasu ke nuna fargabar yiwuwar Nijeriya na cikin matsalar rashin kudi, Ministan Kudin kasar Ambassada Bashir Yuguda ya ce sam Nijeriya ba ta da matsalar kudi.
Domin Kari