Wata kungiyar samari na mabiya addinin Musulunci dana Kirista ta kai ziyara jihar Bauchi, domin kokarin farfado da zaman lafiya dake tsakanin mabiya addinai biyu tun zamani kaka da kakani.
Wani harin bam ya kashe mutane bakwai da raunana mutane ashirin da shidda a garin Biu dake arewa maso gabashin Nigeria.
Tun kafin rikicin Boko Haram gwamnatin ta kuduri aniyar taimakawa wadanda suke zaune cikin gidajen kara.
Farfasa Bube Namaiwa wani shehun malami a jami'ar Anti Diof dake Senegal yayi nazari akan jawabin shugaba Jonathan a firar da yayi da Muryar Amurka
Janhuriyar Nijar ta tabbatar da kudurinta na yakar kungiyar Boko Haram a ciki da ma bakotan kasashe - musamman ma Nijeriya.
'Yan Boko Haram sun zafafa kai hare-hare a kasar Kamaru, inda su ka sace matafiya a mota su wajen 20 ciki har da mata a kalla 6.
Kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ta kashe mutane bakwai cikin wadanda take cafke dasu a Kamaru.
Saboda Boko Haram-Nijar tura sojoji domin su yaki kungiyar a kasashe da masu lura da tafkin Cadi.
An kama wani mutun mai siyar da katin zabe a jihar Bauchi, a dai-dai wannan lokaci da aka tunkari babban zabe na shekarar 2015 a Najeriya.
Kamar sauran ‘yan Najeriya, shuwagabanni da ‘yan siyasa da ma sauran al-ummomin yankin da hare-haren Boko Haram ya raba da gidajensu a arewacin Jihar Adamawa, sun mayar da martani game da batun dage zabe da aka yi.
A kalla mutane biyar ne aka kashe, biyo bayan fashewar wani Bom a wata kasuwa dake garin Diffa a kudu maso gabashin Nijar Lahadinnan, biyo bayan dakile wani harin Boko Haram akan garin dake bakin iyaka.
Rundunar 'yansandan jihar Adamawa ta bankado wasu bamabamai da aka boye cikin dajin Song
Domin Kari