A dai-dai lokacin da aka yi ganawa da shugaban hukumar zabe, Farfesa Attahiru Jega, da ‘yan majalisar dattawan Najeriya, dagane da shirye-shiryen zaben da za’a gudanar a wata mai zuwa, to fa ta bayyana cewa Sojojin Najeriya, da suka bada shawarar a dage zabe basu da hujjar yin haka a bisa ga doka.
Mike Omeri ya tabbatar da cewa sojojin Najeriya na gudanar da ayyuka a Sambisa
Taron na kwanaki uku na gudana ne a Yaounde babban birnin kasar Kamaru
A wani sabon bidiyo da ya fitar shugaban kungiyar Boko Haram yace kungiyarsa zata hana yin zabe.
Sanarwar da shugaban Boko Haram yayi ta zama daratsin da 'yan siyasa na muhawara akai.
Rikici yayi sanadiyyar kase-kashe a Jahar Filaton Najeria.
Wannan lamarin ya kara tayar da hankalin mutane musamman sabili da alwashin da kungiyar Boko Haram tayi.
Yayinda Janaral Buhari ya kai yakin neman zabe a Maiduguri sai bam ya tashi a wata anguwa.
Gwamnan Damagaran yace a halin yanzu ba sa bukatar sansanin 'yan gudun hijira a garin saboda 'yan uwan wadanda abin ya ritsa da su sun basu mafaka.
Sojojin Nijeriya sun sake kwato sassa dabam-dabam a jiahr Adamawa daga hannun 'yan Boko Haram. Amma har yanzu wasu na shakkar manufar hukumomin Nijeriya game da zaben da ke tafe.
Dakarun Sojojin Najeriya, na samun Nasarar fattakar mayakar kungiyar Boko Haram, a arewacin jihar Adamawa, inda suka kwato kusan dukka kananan hukumomin jihar dake hannun ‘yan kungiyar ta Boko Haram.
Domin Kari