0
Mazauna Kauyukan Adamawa na Tserewa daga Boko Haram, Fabrairu 1, 2015
Mayakan Boko Haram na cigaba da kai hare-hare akan kauyuka dake Jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya, inda suke karkashe mutane, da sace-sace kuma babu wani soja da aka girke a wannan yanki domin kiyaye lafiyar fararen hula, a cewar mazauna Larabannan. Hoto kai 27 ga watan Janairu, 2015.
1
Wata mota dauke da jama’a tayi kokarin arcewa daga tashe-tashen hankula a birnin Maiduguri.
2
Mazauna kauyukan Adamawa na tserewa daga Boko Haram.
3
Wata mota dauke da jama’a tayi kokarin arcewa daga tashe-tashen hankula a birnin Maiduguri.
4
Sojojin Najeriya akan wata motar yaki a lokacin da suke zagaye a wata karamar kasuwa a birnin Maiduguri.