Kasar Zimbabwe ta cika shekaru 37 da samun 'yancin kai daga mulkin mallaka a ranar Talata. An yi bikin ne a babban birnin Harare da kuma jihar Bulawayo da wasu jihohi da dama. Shugaba Robert Mugabe ya halarci wannan taro da aka yi a filin kollon kafa na kasar dake babban birnin Harere inda daruruwan mutane suka hallara.
Zimbabwe Ta Yi Biki Cika Shekaru 37 Da Samun 'Yancin Kai

5
Dakarun kasar Zimbabwe suna maci a lokacin bikin cikar kasar shekaru 37 da samun .yancin kai a birnin Harare

6
Wajen da aka kunna fitila a lokacin bikin cikar Zimbabwe shekaru 37 da samun 'yancin kai

9
'Yan Zimbabwe suna murnar cikar kasar shekaru 37 da Hotunan bikin cika shekaru 37 da samun 'yancin kai na kasar Zimbabwe

10
Shugaba Robert Mugabe yana jawabi a wajen bikin
Facebook Forum