Masu zanga zanga a Macedonia sun tsallake shingen 'yan sanda inda suka shiga ofishin 'yan majalisa suka kai musu hari, domin nuna rashin amincewarsu bayan zaben da aka yi aka kwashe watanni ana jira a kafa sabuwar gwamnati.
Masu Zanga Zanga Sun Kaiwa 'Yan Majalisar Dokokin Macedonia Hari

5
Lokacin da 'Yan sanda suka hana masu zanga zanga shiga ofishin 'yan Majalisa dake Skopje, Macedonia ranar 27 ga watan Afrilu shekarar 2017.

7
Masu zanga zanga sun shiga Ofishin 'yan Majalisa dake Skopje, Macedonia ranar 27 ga watan Afrilu shekarar 2017.
Facebook Forum