Marine Le Pen 'yar takarar shugabancin kasar Faransa tare da Emmanuel Macron na ci gaba da kaddamar da yakin neman zabe a zagaye na biyu da za a gudanar 7 ga watan Mayu na shekarar 2017.
1Emmanuel Macron ya lashe kuri'u kaso 23,90% bisa dari yayinda Marine Le Pen ta tashi da kashi 21,70% bisa dari, Kuma zasu je a zagaye na biyu a ranar 7 ga watan Mayun na shekarar nan ta 2017.
2Macron, Lepen sun mamaye jaridun kasar Faransa, ranar Litinin 24 ga watan Afrilu na shekarar 2017.
3Le candidat à la présidentielle française Emmanuel Macron et son épouse Brigitte à Paris, le 23 avril 2017.
Dan takara shugabancin kasar Faransa Emmanuel Macron tare da matarsa Brigitte a babban birnin Paris, ranar Lahadi 23 ga watan Afrilu 2017.
4Jami'an tsaro na CRS sun kama wasu masu zanga zanga akan titunan babban birnin Paris, ranar Lahadi 23 ga watan Afrilu na shekarar 2017.
Facebook Forum