Dakarun Amurka sun kai hari da makamai masu linzami a kan Syria da sanyin safiyar yau Juma'a a wani mataki na martani kan harin makami mai guba da aka dora laifi akan dakarun Syria da kai wa a kan fararen hula dake Lardin Idlib, inda aka yi asarar rayuka da dama ciki har da kananan yara.
Amurka Ta Kai Hari a Syria

![Lokacin da Jirgin sojin ruwan Amurka dake tekun Meditareniya mai suna USS Ross (DDG 71) ya harba makamai masu linzami . Afrilu 7, 2017](https://gdb.voanews.com/fb019043-18e6-489f-96ff-eaacfe5e18ab_w1024_q10_s.jpg)
5
Lokacin da Jirgin sojin ruwan Amurka dake tekun Meditareniya mai suna USS Ross (DDG 71) ya harba makamai masu linzami . Afrilu 7, 2017
![Taswirar sansanin sojin Syria da Amurka ta kai wa hari. Afrilu 7, 2017 ](https://gdb.voanews.com/d87480da-2792-488d-9891-72cb1645191c_cx0_cy1_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Taswirar sansanin sojin Syria da Amurka ta kai wa hari. Afrilu 7, 2017
![Tutar kasar Syria akan wani dutse dake kusan babban birnin Damascus. Afrilu 7, 2017 ](https://gdb.voanews.com/33662838-b77d-468b-b737-96a8e9edccb2_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Tutar kasar Syria akan wani dutse dake kusan babban birnin Damascus. Afrilu 7, 2017
![Wasu mutane na kokarin ketara wani titi a birnin Damascus dake Syria inda a gefe za a iya ganin hoton shugaba Bashar al Assad. April 7, 2017.](https://gdb.voanews.com/599eac20-2aae-46e7-a291-2aaf4c6349e1_cx0_cy8_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Wasu mutane na kokarin ketara wani titi a birnin Damascus dake Syria inda a gefe za a iya ganin hoton shugaba Bashar al Assad. April 7, 2017.