Hotuna Kan Takaitattun Labaran Duniya Da Na Afirka a Yau
![Nijar: Jami'an tsaro sun yi amfani da borkonon tsohuwa wajen tarwatsa zanga-zangar kungiyoyin farar hula, Mayu 11, 2017](https://gdb.voanews.com/f2cbf511-bd5f-469a-8faf-9889f32519a4_w1024_q10_s.png)
1
Nijar: Jami'an tsaro sun yi amfani da borkonon tsohuwa wajen tarwatsa zanga-zangar kungiyoyin farar hula, Mayu 11, 2017
![Somalia: Britaniya ta gudanar da wani babban taro kan yadda za'a shawo kan matsalolin rayuwa da suka addabi Somalia, Mayu 11, 201](https://gdb.voanews.com/9179688d-43ca-4c77-99c9-610e21327c91_w1024_q10_s.png)
2
Somalia: Britaniya ta gudanar da wani babban taro kan yadda za'a shawo kan matsalolin rayuwa da suka addabi Somalia, Mayu 11, 201
![Nijar: Jami'an tsaro sun yi amfani da borkonon tsohuwa wajen tarwatsa zanga-zangar kungiyoyin farar hula, Mayu 11, 2017](https://gdb.voanews.com/20b0162e-8516-4a28-8417-072571930e82_w1024_q10_s.png)
3
Nijar: Jami'an tsaro sun yi amfani da borkonon tsohuwa wajen tarwatsa zanga-zangar kungiyoyin farar hula, Mayu 11, 2017
![DRC: Babbar jam'iyyar adawa ta yi tur da sabuwar gwamnatin Shugaba Joseph Kabila, Mayu 11, 2017](https://gdb.voanews.com/586d8701-a4d6-4adc-a4bc-f49a5adb91b0_w1024_q10_s.png)
4
DRC: Babbar jam'iyyar adawa ta yi tur da sabuwar gwamnatin Shugaba Joseph Kabila, Mayu 11, 2017
Facebook Forum