Hotuna Kan Takaitattun Labaran Duniya Da Na Afirka a Yau
![DRC: Babbar jam'iyyar adawa ta yi tur da sabuwar gwamnatin Shugaba Joseph Kabila, Mayu 11, 2017](https://gdb.voanews.com/32c928f9-36b9-472d-82d0-ce60a9bbf290_w1024_q10_s.png)
5
DRC: Babbar jam'iyyar adawa ta yi tur da sabuwar gwamnatin Shugaba Joseph Kabila, Mayu 11, 2017
![Venezuela: Akalla mutane 39 ne suka mutu tun bayan fara tashe-tashen hankula a watan Afrilu, Mayu 11, 2017](https://gdb.voanews.com/c00a3194-f35e-43c8-9b09-880a3a91f1b4_w1024_q10_s.png)
6
Venezuela: Akalla mutane 39 ne suka mutu tun bayan fara tashe-tashen hankula a watan Afrilu, Mayu 11, 2017
![Somalia: Britaniya ta gudanar da wani babban taro kan yadda za'a shawo kan matsalolin rayuwa da suka addabi Somalia, Mayu 11, 201](https://gdb.voanews.com/828e7215-0416-45d8-936d-aff4640e43bd_w1024_q10_s.png)
7
Somalia: Britaniya ta gudanar da wani babban taro kan yadda za'a shawo kan matsalolin rayuwa da suka addabi Somalia, Mayu 11, 201
Facebook Forum