Hotunan 'Yan kungiyar BBOG dake fafutukar ganin cewa an sako 'yan matan Chibok, a dandalin Unity Fountain dake Abuja inda suka yi bikin nuna murmnar sako 'yan matan.
'Yan Kungiyar BBOG Sun Yi Gangami a Babban Birnin Abuja Inda Suka Nuna Murnarsu Akan Sakon 'Yan Matan Chibok 82

1
'Yar majalisar kasar Italiya Laura Boldini ta ziyarci 'Yan Kungiyar BBOG A Dandalin Unity Fountain Inda akayi bikin Murnar sako'Yan Matan Chibok.

2

3
'Yan Kungiyar BBOG A Dandalin Unity Fountain Inda akayi bikin Murnar 'Yan Matan Chibok da aka Sako

4

Facebook Forum