An yi yunkirin kai wani hari ga kungiyar kwancen tsaro ta Nato a babban birnin Kabul, da yayi sanadiyar kashe mutane 8 a yau Laraba, da raunata wasu da dama harma da wasu yan sanda 3, kwanaki kadan bayan taron shugabanin kungiyar Taliban.
An Kaiwa Kungiyar Kawancen Tsaro Ta NATO Hari A Babban Birnin Kabul

1
Daya daga cikin motocin da aka kaiwa hari a babban birnin Kabul dake Afghanistan, ranar Laraba 3 ga watan Mayu shekarar 2017.

2
Jami'an tsaro sun kewaye filin bayan harin 'yan ta'adda a Kabul babban birnin, ranar Laraba 3 ga watan Mayu shekarar 2017.

3
Jami'an tsaro sun isa filin da aka kai hari a babban birnin Kabul dake Afghanistan, ranar Laraba 3 ga watan Mayu shekarar 2017.

4
Jami'an tsaro sun kewaye filin bayan harin 'yan ta'adda a Kabul babban birnin, ranar Laraba 3 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum