Babbar kotun ta ci Rubiales tarar 10, 800 (kwatankwacin dala 11, 300) sai dai ta wanke shi daga zargin tursasawa akan zargin yiwa ‘yar wasar matsin lamba ta sassauta batun.
Abin da ya janyo cece-kuce a wasan shi ne ana daf da tashi daga wasan Atalanta ta samu bugun fenariti kuma ta bayyana kamar Lookman ya kwace wa zabin farko da ake dashi na Charles de Ketelaere da Mateo Retegui damar dokawa.
An yi bukin bude taron da ya tuna da mutanen da suka mutu da wadanda suka ji rauni a mumunnan harin da aka kai wa mutane da motar akori kura a ranar sabuwar shekara a shahararren titin Bourbon a birnin New Orleans.
Kafin wannan lokaci, ana kwatanta Ronaldo da Messi ne da Pele-wanda ya lashe kofin duniya sau 3-da Maradona da ya lashe gasar a 1986.
Dan wasan da ya taka wa kulub din leda har sau 27 ya yi fama da rauni mai tsanani a gwiwarsa yayin da ya ke bugawa kasar Sifaniya wasa a watan Nuwamban 2023, inda ya rasa damar taka rawa a nasarar da kasarsa ta samu a gasar zakarun Turai ta 2024.
City, wacce ta sha da kyar bayan da ta karkare a mataki na 22 a zagayen lig na kakar farko ta sabon salon gasar fitattun kungiyoyin kwallon kafar Turai, za ta kasance a gidanta a zagayen farko kafin ta zarce zuwa Sifaniya domin karawa ta 2.
An shigar da tawagar Najeriyar ne a rukunin “C” yayin wani biki daya gudana a Morocco a jiya Litinin.
Yarejeniyar Neymar da Al-Hilal na nan har zuwa watan Yuni mai zuwa.
Mbappe ya yi ta taga-taga a farkon zuwansa kungiyar ta Madrid kafin daga bisani ya samu daidaito a yadda yake taka leda.
Hukumar kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta sanar da dage gasar cin kofin Afrirka ta ‘yan wasan cikin gida, wato “TotalEnergies CAF African Nations Championship (CHAN)”, wanda aka shirya yi a kasashen Kenya, Tanzania da kuma Uganda.
Domin Kari
No media source currently available
1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo 2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi 3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda. 4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen...
Fitaccen dan wasan kwallon kafa Diego Maradona ya mutu bayan fama da matsalar bugun zuciya, a cewar mai magana da yawunsa.
Ga zabin VOA na jerin gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafar Afirka biyar da za su buga wasa a yau. Wasu daga cikinsu sanannu ne – yayin da ta yi wu, ba ku san wasunsu ba…. tukuna. Su waye a jerin fitattun ‘yan wasanku a fagen kwallon kafar nahiyar Afirka a yau?