An fara ayyukan hajjin bana zuwa kasa mai tsarki inda miliyoyin mutane daga sassan duniya daban daban ke kasancewa domin ayyukan ibada.
Wakilin Muryra Amurka ya isa kasar don shi ma ya gudanar da ayyukan hajjin bana, 2017.
Hotunan Yadda Dubban Mutane Suke Shirye Shiryen Ayyukan Hajjin Bana, 2017
![Masallacin A-Hara dake Medina a ranar 6 ga watan Agustan shekarar 2017 ](https://gdb.voanews.com/2a1f7a3a-cfc5-48cf-a7cd-70bc1a46a9ca_w1024_q10_s.jpg)
5
Masallacin A-Hara dake Medina a ranar 6 ga watan Agustan shekarar 2017
![A student, wearing a face mask and shield, returns to the Melpark Primary School in Johannesburg, South Africa.](https://gdb.voanews.com/fad1b76b-e093-4a14-bfef-c9c2a2c40f14_w1024_q10_s.jpg)
6
A student, wearing a face mask and shield, returns to the Melpark Primary School in Johannesburg, South Africa.
![Filin shakatawa na Masalacin Al-Hara dake Madina ](https://gdb.voanews.com/eb4de513-554e-461b-9ad3-8f54f6fd434f_w1024_q10_s.jpg)
7
Filin shakatawa na Masalacin Al-Hara dake Madina
![Wasu daga cikin masu ayyukan hajji daga kasar Mali a Kasar Saudiya. ](https://gdb.voanews.com/f52e758c-77cf-49a7-8e5c-79468c5d791c_w1024_q10_s.jpg)
8
Wasu daga cikin masu ayyukan hajji daga kasar Mali a Kasar Saudiya.
Facebook Forum